Tehran (IQNA) A duk fadin tarayyar turai, an shafe shekaru ana nuna adawa da lullubin da wasu mata musulmi ke sanyawa. Wasu gwamnatocin sun ce hani hijabi a zahiri wani nau'i ne na yaki da zalunci da ta'addanci, yayin da wasu ke ganin cewa wannan haramcin zai zama na nuna wariya ga 'yancin mata da kuma kawo cikas ga shigar musulmi cikin al'ummomin Turai.
Lambar Labari: 3489064 Ranar Watsawa : 2023/04/30